YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA

YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA
YANDA ZAKA ZAUNA LAFIYA IDAN KANA DA BUDURWA BAHAUSHIYA


1. Karka taba tsammanin zata kira ka awaya idan
ba haka ba zaka mutu kana jira.
2. Ka sani idan kace mata “I love you” ko ina sonki
nagode kawai zata ce amma girmankai bazai barta
tace maka I love you ba.
3. Karka taba tsammani zata fara maka magana
idan tana online.
4. Idan ka tura mata love messages kar kayi
tsammanin zata yi maka reply.
5. Kasani kai ke sonta, kuma kai zaka kula da ita,
ita bazata iya yi maka komai ba.
6. Ko yaushe zata iya rabuwa da kai idan ta samu
wanda yapi ka kudi.
7. Kasani cewa bakai kadai bane saurayinta.
Haqiqa idan kayi haka zaka zauna lapiya da
budurwar ka bahaushiya.
Yan mata shin wannan magana haka take????
Gayu fa ??????